Da ganin yadda D.Boy yake tafiyar da ita tsohon ɗan hannu ne a bariki, wanda ya ƙware sosai a harkar ya kuma san duk wata mataɓa da zai motsa mace duk miskilanci da ƙasaitarta. Hakan da yake yi shi ya ƙara gigita nutsuwar Nauwara.
Lokaci mai tsayo suna cikin wannan ƙazantaccen yanayin kwatsam! Aka tura ƙofar ɗakin aka shiga. Kamar wacce aka finciko hankalinta daga wata ƙololuwar duniya zuwa wacce muke ciki, firgigit ta dawo hayyacinta, hankalinta ne yayi wani mummunan tashi ganin ashe bayan fitar su Amina ba a rufe ƙofar ba.
Zazzaro idanun da tayi ta. . .
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun! Khamis ka ga ta kanka