Skip to content

Duk da neman yafiyarsu da Ziyada tayi. Ta kuma ɗauki alƙawari har da rantsuwarta kan cewa baza ta sake kula al'amarin Khamis ba.

Ummanmu bata ji a zuciyarta al'amarin zai kwaranye cikin sauƙi kamar haka ba. A ɗazu bayan ta idar da sallah ta yanke ma kanta wani mataki da take ganin ƙila, idan ta aiwatar ta samu sauƙin al'amarin. Idan da rabo ma komai sai ya wuce kamar ba'a yi ba.

Ana idar da sallar isha'i ta saka babban mayafi tayi sallama da ƴaƴanta kan cewa za ta shiga ma. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

1 thought on “Lokaci 8”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.