Skip to content

Ɗakinsa ya shiga ya ajiye akan center table sannan ya cire kayan jikinsa ya faɗa toilet.

Tana ganin ya shiga ban d'aki ta yi murmushi tare da d'aukar abincin dama da shegeyar yunwa ta taso.

Zama tayi ta canye abincin tsaf ko kwara d'aya bata rage ba tana gamawa ta bud'e firij d'insa tasamu maltena d'aya ta kora sannan tabar d'akin ranta fes.

Yana gama shirinsa yaje zai karya yaga wayam ransa ya bala'in b'aci lallai yarinyar nan ta masifar raina shi. Dakinta ya nufa tana zaune tana chatin "Ruk. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Ma’aurata 4”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.