Skip to content

Ana idar da sallar maghrib Uwar Bukr ta zo ta kira ta dan su je gurin mai gyarsan gashi. Deluwa ta jawo kofarta, ta maida abayarta suka fara bin matattakala da ke hawa na biyar suke.

Tana fitowa daga kofar karshe ta ja ta tsaya tana mai daga kanta sama ta kalli taurarin da suka kawata doran duniya. Ta bude manyan kofofin hancinta ta shaki wata daddadar iska mai dauke da kamshin da ba zai kwatantu ba,farin ciki ya cika ya tumbatsa a kirjinta, ta yi duba da tsakiyar inda suke taga fitilu masu tsananin haske sun haske ko. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.