Skip to content

"Nasan dama za ka yarda da wannan mafitar" cewar Annur cikin farin ciki.

"To ba za a yi haka."

"Dalili?"

"Haka ba daidai ba ne."

"Ai dama can ba a kan daidai muke ba," Annur ya furta a dan zafafe.

"Ba za ka aikata zina ba, ba da yawuna ba, ka yi hakuri ka rungumi abinda ka jawo cikin rayuwarka, dan haka ina umartarka da ka bi kome a sannu, kar ka aikata abinda a mustaqbal dinka zai zamo shi ne ajalinka."

"Ta ya zai zama ni na jawo? Laifi ne in so haihuwa?" Annur ya furta kamar zai fashe. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.