Skip to content

Fitowa ta 1

(jikin Malam Jatau fa ya yi ƙamari tunda jakinsa ya sakar masa harbi, su kuma matansa har sun fara aikin nasu. Gashi nan dai a kwance rashe-rashe tare da matan a tsakar gida)

Ta Mai-gari: Oh Allah mai iko, Malam Jatau yau kai ne kwance rashe-rashe kamar ɗan kaciya har ba ka iya gane mutane. Lallai kowa ya ɗau duniyar nan da zafi ya bani ya lalace.

Abu: Faɗi da ihu ki ƙara da kururuwa. Wannan magana taki babu ja, wai kare ya mutu a saura. Ni abin ma har ya fara bani. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Malam Jatau 6”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.