ABINDA YA SHAFI KUDI
Tsakure
Kuɗi sun kasance sinadaran gudanar da rayuwarmu ta yau da kullum. Shi ya sa mutane kowa ya raja’a domin ya mallake su. Wanda ya yi nasara shi ne wanda yake iya sarrafa su gwargwadon samunsa. Ashe kenan neman sanin yadda za a sarrafa kuɗi abu ne mai matuƙar muhimmanci. Wannan takarda ta yi tsokaci dangane da muhimmincin tsara al'amarin da ya shafi hidimar kuɗi tsakanin iyali. Abu ne sananne cewar kowacce alaƙar rayuwa na samun nasara ne. . .
Masha’allah Allah ya saka
Madalla da wadannan shawarwari
Masha Allah Allah ya kara basira