Firgigit yayi a lokacin da Meenal take shigowa hannunta riƙe da abinda taje kawowa.
Bai ce komai ba ta miƙa masa Apple ɗin ya karɓa ya ci.
Meenal tana zaune tana saurarensa da abokin aikinsa yana gaya masa aiki ya yi kyau, mutumin ma yana ta tambayar ina Dr. Ahmad.
Murmushi kawai yayi ya ce "Meenal tashi ki je ki duba shi, a madadina." Miƙewa tayi tana dariya tabi bayan Doctor Peter.
Da Sallama suka shigo farin bafullatanin me tsananin kwarjini ya yi saurin juyowa yana kallon Meenal. Ita kanta zuba masa idanu tayi tana jin. . .
I love hausa novels