DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN KAI
Shimfida
Malam Auwalu dan asalin kauyen Badume ne dake jiyar Kano. Manomi ne kuma dan kasuwa a lokaci daya da Allah ya azurta da rufin asiri. Kafin rasuwar su shida matar shi Balaraba da tsiran su duka shekara biyu ne, dan shine ya rigata rasuwa. Allah ya azurta su da yara shidda.
Da yake daga baya sun dawo cikin garin Kano da zama, hakan yasa duka yaran samun wadataccen ilimin addini dana boko. Dukkan su mazan harkar kasuwanci ta kayan abinci sukeyi da mahaifinsu ya rasu yabar su a kai. . .
Dakyau. Mu je zuwa