Oga Saleh ya ƙara so har gaban Gwaggo yana dubanta.
"Ina son ki zaɓi abu ɗaya. Ko inyanka wannan kafaffen ɗan naki a gabanki, ko kuma ki amince da abin da zan sa shi ya yi... Ina nufin zan bi ɗanki ta baya a yau ɗinnan kuma a yanzu."
M.Y bai san lokacin da ya damƙi wuyan Saleh ba, kawai yakai masa naushi a baki. Ya ɗaga hannu zai sake kai masa duka yaji anbuga masa wani abu a hannun, hakan yasa ya kasa ko da ɗaga hannun. Husna kuma tuni ta koma gefe tana makyarkyata. . .