Skip to content

Cikin ikon Allah Mu'azzam ya tarkata matansa suka bar Gombe cike da kewa.

Sai a lokacin Husna ta sami kanta cikin sakewa sosai, duk da lokaci zuwa lokaci matansa sukan faɗo mata a rai.

Yau Husna ta dawo Makaranta ta sami sunyi baƙi hakan yasa ta gaishe su ta koma gefe guda ta zauna tana sauraren maganganunsu.

"Husna ta girma Gwaggo."

Ɗaya daga cikinsu ya furta, yana sake kallonta. Haka kawai take jin haushin irin kallon da yake mata. Gwaggo ta yi murmushi ta ce,

"Husna baki gane su ba ko? Yaron Gwaggonki Hajara ne. Shi ne. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.