Skip to content

Hajjo na kwance ɗakinta bayan ƙare ayyukanta ta ji taɓa ƙofa alamar za a shigo duk da ta yi mamakin waye zai mata wannan aikin sanin uwardakin ta ta ta fita zuwa makaranta.

Ba ta tashi ba har ta buɗe ƙofar ta shigo, sai dai ganin wadda ta shigon ya sanya ta tashi zaune zumbur, ta shiga rawar jiki. "Ranki ya daɗe da kanki ba ki kira ni ba? Farha ta ɗan yamutsa fuska ta kara daure fuskarta "Ki same ni falona." abin da ta ce kenan ta juya.

Hajjo ta saki wata ƙaƙƙarfar ajiyar zuciya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.