Skip to content

Jin qarar tsaida motar ya sa ni dawowa daga duniya tunanin rayuwata da na fa'da Yaya Samir na 'dago na kallah nima ni yake kallo a daidai lokacin,kafin na maida kallona bakin titi dan duk tunanin da na fa'da na tabbatar rabin Kano ma ba muyi ba,a daji Yaya Samir ya tsaida motar,na sake kallonshi da yanayin tsoro,saboda rashin tsaron da ke qasar a 'bangaren Katsina abun yafi tsanani,na fara magana ga Yaya Samir da tsoro qarara fuskata "Yaya Samir naga ka tsaya daga nan,ko babu mai ne?"

Kai ya girgiza min. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.