Skip to content

Garin Zawatu ya cika dam da mutane . Kowa ka gani yayi kyau sosai cikin adonshi . Ƙofar gidan sarki Zimba suka nufa . Kamar yadda sarki Zimba ya faɗa yau sati ɗaya cif da yin nasara akan a ƴan garin bustumbula saboda haka aka shirya gagarumin taron naɗin sarautar gimbiya Naheela.

Sanye Naheela take cikin wata doguwar riga fara wadda ta sauka har ƙasa, wuyar rigar dogo ne har Saman maƙogwaronta. Da wani farin mayafi dogo sosai wanda ya lulluɓe mata duk ilahirin jikinta . Tafiya take yi mayafi yana tashi sama . Hannunta kawai zaka iya gani da fuskarta. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nawa Bangaren 17”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.