Skip to content

Cikin daƙiƙa uku ta sauka gaban tekun Zuwatu. Ware hannuwanta tayi tana fiffika su kamar tsuntsuwa, sai da tayi sama sosai, sannan ta juyar da kanta ya dawo ƙasa, ta fara sauka cikin ruwan a hankali har ta nutse cikin ruwan.

Nan take rabin jikinta ya koma na kifi. Ta fara suka cikin ruwan tana karkaɗa jikinta har ta isa gaban dutsen da suke kira muhalli. Ɓat! ta ɓaci.

Cikin wani ƙerarren ɗaki ta bayyana, ɗakin ya ji kayan alatu, tamfatsetsen gadonta ma abun kallo ne, dan ko a duniyarsu ba mai irinshi. Zuwa yanzu ciwon ya. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.