Skip to content

Saboda tsabar bakinciki da damuwa a falo ranar mujaheeda ta kwana , shima Kuma ko da bata shigo dakin ba , bai sauke fushinsa ya lekota ba duk da shima ya kasa baccin juyi kawai yake yi.

Yana son mujaheeda matukar so, amma hakan baya nufin zai iya daukar shashancinta.

Da wuri ya tashi ya shirya zuwa lokacin mujaheeda ta shiga dakin domin itama ta yi sallah.

Ta dade Akan sallauarta tun da ta idar da sallah ta kasa tashi, maimakon hakama Saita kifa kanta asaman cinyoyinta hawaye na tsiyaya daga kwarmin idonta, ko Yaya ta tuna irin tsawa da fadan da. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.