Skip to content

Bayan komawar Taufiq gida, yayi kokarin boye bacin ransa musamman yadda yaga mujaheeda har zuwa lokacin bata dawo yadda take ba.

Saida daddare bayan Taufiq ya gama komai na al'adar rayuwarsa yazo kwanciya .Lokacin mujaheeda itama tayi Shirin kwanciya tana gefen gadon a zauna.Alokacin ne Taufiq ya Kira sunanta, ta amsa ahankali, sannan yace " mujaheeda me yasa kika sanar da mahaifiyarki abinda yafaru tsakaninmu, bayan kinfi kowa sanin cewa idan kowa zai iya yimin uzuri to banda ita, idan har kina son ni da mahaifiyarki mu samu kyakkyawan alaka bai kamata ki dinga kokarin kara tura mata tsanata. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 13”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.