Yasan duk yadda ya so ya fahimtar da Ande Dije kuskuren abinda take aikatawa ba zata taba fahimtar sa ba.
Amma lalle lokaci yayi da ya kamata ace Hajara da muhseena sun Sami sakewa da nutsuwa acikin gidan, amma ta yaya ? Ta ina zai Fara.
Yau jikin Àlh Yusuf lamido ya tashi da sauki sosai domin a yau din ake sa ran sallamarsa.Da wuri mujaheeda tabar office ta taho asibitin, ta jidadin yadda yau ma Alh Yusuf lamido ya cinye abincin data kawo masa kafin ta tafi office, jikinsa Kuma da sauki sosai don tun zuwanta Yana zaune bakin. . .
Thanks