Skip to content

Shin tsawon wani lokaci Mujaheeda ta dauka tana cin amanarsa , kenan duk zargin da yake MMata gaskiya ne. Taufiq yasa hannunsa biyu ya dafe Kansa da yake azabar sarawa.

Ya maida kansa ya kwantar Kan tebur ya rasa Abinda ke yi masa dadi, komai ya tsaya masa cak.shi Kansa baisan iya lokacin daya dauka Yana cikin mawuyacin hali ba, daga karshe ya tattara komai ya aje yabar office din.

Cikin matukar damuwa da tashin hankali Taufiq ya isa gida dai dai karfe shida da rabi.ya zubama harabar gidan idanu babu motar mujaheeda alamar bata dawo ba, yasa hannu. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.