Skip to content

Ko da suka isa gida shima babu Wanda yabi takan dan'uwansa kowa zuciyarsa a wuya take.

Abinda zaici ma masu aiki ne suka kawo masa , kadan ya ci ya tashi ya fice,ràshin sanar da ita zai fita ya Kara harzuka mujaheeda ranta yayi matukar baci.

Hakan yasa tayi ta jiran dawowarsa.bai shigo gidan ba sai karfe sha daya saura na dare. Kai tsaye daki ya wuce bai saurari mujaheeda ba bai kuma damu da irin kallon da take masa ba, yayi Shirin wanka ya shiga wanka .har ya fito ya kintsa mujaheeda na tsakiyar gado rike. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Nima Matarsa Ce 9”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.