Skip to content

Gaf da za su isa gida kiran Fatima ya shigo cikin wayarsa. A suɓutar baki kawai tsaki ya ƙwace masa, da saurin gaske ya katse kiran. Yana ji a ransa ko ya ɗaga ba shi da abinda zai ce mata a daidai wannan lokaci. 

Da wannan dalilin yasa kafin wani kiran ya sake shigowa yayi saurin kashe wayar gaba ɗaya.

Irin yawan matan da ya gani sun cika gidan danƙam shi ne abinda ya bashi mamaki. Ya kasa shiru, cikin al'ajabi ya kalli Idrees haɗe da cewa,

"Hmm! Lallai Fareeda, ita da tace babu gayyar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

3 thoughts on “Rabon A Yi 16”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.