Har zai nufi ɓangaren Fareeda, hango ɓangaren Amarya Fatima da wuta ga kuma alamun labulaye yana kallo ta window yasa shi buɗe baki yana mamaki.
"Fatina sunyi jere kenan?"
Ya tambayi kansa a fili. Domin share duk wata tantama sai kawai ya nufi ɓangaren.
Shigarsa yayi daidai da fitowarta daga uwarɗaki, fuskarta a ɗaure, ta fito ne don ta leƙa ta windo ta gani ko ya wuce ɓangaren Fareeda ne.
"Ai wallahi da tun a darennan za'a fara kwasar bala'i a gidannan"
Tayi maganar a fili haɗe da jan tsaki mai ƙarfi. Wannan dalilin. . .
Dan Allah ayi mana update
Yy