Skip to content

Cikin nutsuwa taja da baya ta ƙara shigewa cikin kujeran da take zaune. Da wani irin salo ta ɗaga ƙafa ɗaya ta ɗora kan ɗaya, ta ɗaga hannu guda ta tallabe kumatunta. Ta ƙure shi da kallo tana wani irin narai narai da fuska kamar za ta saki kuka.

Tunani take yi

'Saboda Allah a maganganunta ina abin ashar da fusatarwa? Shi fa Mukhtar haka yake! Idan tsiyarshi ta motsa da abin faɗa da ba na faɗa ba duk faɗa yake yi, kamar mai aljanu ne, idan ba jirgewa suka yi ba sam ba'a samun sau. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rabon A Yi 20”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.