Skip to content

Duk da matsananciyar yunwar da yake ji, ɗan kaɗan ya tsakuri abincin ya kora da ruwa. Duk ƙamshin da naman yake baɗawa ko buɗe ledar baiyi ba balle ya ɗanɗana.

Abu ɗaya da ya iya yi shi ne saka ledar naman a cikin firij, saboda kar ya canza ɗanɗano zuwa safe tunda akwai kayan haɗi a ciki.

Yana gama cin abinci ya shige cikin ɗakinsa. Hanci ya buɗe sosai ya shaki wani ƙamshi mai bala'in daɗi na turaren wuta, wanda a ɗazu sa'adda ya shiga duba Fareeda hankalinshi yayi gaba. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rabon A Yi 21”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.