Skip to content

Washe gari Fareeda ta tashi lafiya ƙalau, babu wani ciwo ko ƙanƙani da take ji a jikinta.

Amma saboda ɗoki da zakwaɗin cikin jikinta da Mukhtar yake yi haka ya dinga tarairayarta, duk inda ta saka ƙafa yana biye da ita. Duk aikin da ta kamo haka yake saka hannu ya tayata suyi su gama.

Ba yadda baiyi da ita ba kan ta zauna ta huta ta ce a'a! Ita baza ta iya kwanciya ba tare da ta gyara ɗakunanta ba.

Ya ce ta barshi yayi aikin, nan ma ta ce a'a! Baza ta iya zama. . .

This is a free series. You just need to login to read.

2 thoughts on “Rabon A Yi 22”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.