Kafin a saukar da ko wace irin cuta, sai da aka fara saukar da maganinta. Sai dai idan bawa baiyi dace da magani ba sai ayi ta wahala, a faɗa cikin ƙunci da ƙaƙanikayi.
Cikin kwanaki biyu da Fatima ta fara amfani da magungunan da ta karɓa babu abinda za ta ce sai godiya ga Allah. Duk da basuyi arangama da Oga Mukhtar ba, ita kanta tana ji a jikinta e lallai fa an samu gagarumin sauyi.
Zo kuga baki har kunne, duk wani ƙunci da baƙin cikin da maganganun Mukhtar suka dasa ma zuciyarta ta. . .
Muna jiran comments ah lallai Fatima kin iya sharri toh asirin ki ya kusa tonuwa In sha Allahu
*update
Masha allah