Ya bude zip din jakar shi ya rufe ya kai sau goma sha biyar ko fiye da hakan, da ba sabuwar jaka bace ba shi kan shi yasan zip din da ya samu matsala. Ba tunani yake ya manta wani abu ba, amman jakar tayi mishi kadan, abubuwan da yake son dauka sun girmi wajen da ya rage a cikin jakar. Daya daga cikin misalin abubuwan ya hada da Khalid da yake tsaye ya jingina bayan shi da bangon dakin.
"Har yanzun fushi kake mun Hamma? Jirgi zan hau, komai zai iya faruwa..."
Kallon da Khalid ya watsa mishi yana. . .
Hmmm saratu Zaki girbe abunda kika shuka kedai julde