"Karatu ne ya rike ni Daada..."
Shine uzurin farko daya fara kawo mata a cikin shekaru biyu, a kuma karo na farko da taji muryar shi ba sakon gaisuwar shi a bakin Julde ba. Yanda take kwana tana tashi a cikin shekarun Allah ne kawai shaida, sai kuma ita da ta san kalar damuwar da take ciki, tunani babu kalar wanda batayi. Duk idan Julde yace mata,
"Munyi waya da Bajjo, yace a gaishe da ke sosai."
Sai ta dauki dakika tana kallon kwayar idanuwan shi ko zata ga karyar da take tunanin yayi mata. Amman saiya fada murmushin shi. . .
Very nice read
Rai da qaddara 2
Ki duba ‘Rai Da Kaddara 21’ littafi na biyu ya fara daga wurin ne.
Ya akayi baba ganin page 7 na Rai da. kaddara
Ki duba akwai link na ‘Rai Da Kaddara 7’ a kasa, kafin ki zo wurin comments.