Skip to content

Indai yana gida bai taɓa setting alarm ba. Bai kuma san yadda ake ba, yana ɗauka in kasa abu a ranka ne kawai. Ƙarfe huɗu saura ya farka. Gefen shi ya fara dubawa ya ga Mamdud na nan. 

Banɗaki ya shiga yayi wanka ya ɗaura alwala. Sannan ya wuce kitchen, ya ɗibi dankali ya soma ferewa. Yana gamawa ana soma kiran sallah. Cikin ruwan ya barshi ya koma ɗaki ya tashi Mamdud. 

Tare suka je sallar Asuba suka dawo, Mamdud ya taya shi suka soya dankalin, waje biyu ya haɗa, ya dafa ƙwai a. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.