Skip to content

Tun da Labeeb ya fita ya barta take kukan rasuwan Arif ɗin da ta taso mata da rashin Sajda da na Ummi. Hannu ta sa ta dafa ƙaddararren cikin da ke jikinta. 

Maganganun Labeeb na zauna mata. In ta fahimce shi yana nufin hatsarin da Mamdud ya yi ya sa ba zai sake samun haihuwa ba. Abinda ke cikinta ne kaɗai rabon ɗanshi na duniya. 

Wani kuka mai cin rai ne ya ƙwace mata, in za a bata zaɓi har ranta za ta zaɓi kar ta sake ganin Mamdud. Ba za ta iya misalta tsanar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.