Skip to content

Kamar ɗan yaro haka Dawud yake zaune ya ɗora kanshi kan kafaɗar Abba. Yau buƙatar kulawa yake fiye da yadda zai misalta. Sai sauke ajiyar zuciya yake saboda kukan da ya sha. 

Sai yau yake jin yau kukan rashin Ummi da Sajda. Yai kukan duk abinda ya faru da shi, sai yau yake jin kamar hawayen shi duk da ya zubda sun fito tare da duk wata damuwa da ya daɗe yana riƙewa. 

Tayyab na zaune kan kujera da murmushi a fuskarshi. Ya kasa yarda su ne a haka yau, abin na mishi kamar. . .

This is a free series. You just need to login to read.

1 thought on “Rayuwarmu 44”

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.