Skip to content

"Gara da kika zo Zee... Tun ɗazu muke ta fama ya ƙi cin komai... Kuma Doctor ya ce ya ci wani abu..."

Asad ya faɗi yana maida wayar da ya kira Labeeb aljihunshi. Gefen gadon Mamdud Zainab ta zauna. Ta fi mintina biyu ba ta ce komai ba, tana kallon yadda gaba ɗaya ya fita daga hayyacin shi. 

Ba ta yarda da muryarta ba saboda kukan da take ji za ta iya somawa a kowanne lokaci. A raunane Mamdud ya ce, 

"Sallah da ake bina na samu na rama... Sai yanzun na idar..."

"Da ka bari ka. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.