Duk yadda damuwa da shiga bala'i suke taruwa su yi kisa, sun kai wannan matsayin a duniyar Mujahid daga yammacin jiya zuwa na yau, amma abin mamaki shi sun kasa kashe shi.
Tun tsakar daren jiya da ya dawowarsa gida ba tare da ya san inda ya kai kansa ba, yayi kwance a falo yana jiran mutuwa ko kuma qaninta, wato ya farka ya ga barin jikinsa a shanye, amma har daren ya qare rana ta hudo ta fara shan sharafinta ko ciwon kai bai marabce shi ba bare ya fara zargin ko ciwon ajali na masa sallama.
Ya. . .
Alhamdulillahi