Skip to content

Jikin Mujahid a salube ya shiga dakin da Binta ke kwance. Bai tarar da Salima ba sai Binta kawai zaune kan gado ta kwanta jikin filon da ta jingina da bango.

Fuskarta nan nuna farfadowa daga cuta, idanunta sun yi zuru-zuru, sai dai fa ko kadan babu wani annuri a tare da ita wanda zai sa a zaci tana cikin tashin hankali ko kuma nadama, kallon iskar da ta saba wa Mujahid da shi ta karbe shi yau ma.

Shi yau tasa fuskar babu walwalar da ya saba tarenta da ita duk irin yadda ta kai ga bori, hasalima. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.