Skip to content

Mujahid bai halarci wajen daurin aure ba, su kuma ba su fasa daurawa da shi ba, ya kuma ja wayarsa ya kashe gaba daya ya shiga jiran tsammanin ganin za’a yi ko za’a fasa? Ya san dai babu mai gangacin da zai daura masa aure ba tare da yardarsa ba.

Binta na can a daki zarginta ya qara daduwa, Mujahid a cikin tashin hankali yake don haka ne ma ya kulle kansa a daki ya hana kansa sukuni, kuka yake, me yake? Sai ta ji ta matsu ta sani, a nan ne ma ta sidada ta hau Benen. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.