Tun daga waje Binta ta tattara bacin ranta ta yi jifa da shi, ta shiga gidan da walwala aka yi ta murnar dawowarsu.
Fiye da mintuna goma sha biyar da shigowarta amma ba ta sanya Nabila a idonta ba, sai da ta sa baki ta tambaya.
"ni fa ban ga Nabila ba
Amina ta yi caraf ta amsa.
"Mun dawo a katari, Yaks ya shigo kawai ta yi alwala ta shige daki har yanzu ta qi fitowa".
"Bari na ganta".
Binta ta fada tare da miqewa, cikin rashin qwarin jiki ta doshi dakin.
Ga mamakinta sai ta tarar da. . .
Yyi daddi