Skip to content

Zaune yake a falo daga shi sai singilet da gajeran wando, lemo mai sanyi yake sha yana hira da Haidar a waya. Zuciyarsa ƙal jin cewar Haidar din yana Airport alokacin zai taso zuwa 9ja. Salma ta shigo ta riskeshi a hakan, ganin irin yanda yake sakin murmushi sai abin ya burgeta ya kuma yi mata dadi. Zama ta yi har ya kammala wayar ta dubeshi da kulawa.

"Yau ɗan nawa da alama yana cikin nishaɗi, ina fatan da surukata kake waya?"

Dariya ya yi.

"Mum kenan, ni ba wannan ne a gabana ba. Haidar na hanyar zuwa 9ja. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.