Skip to content

Kamar ta yi magana sai ta fasa ta mike.

"Ina za ki kuma?"

Fuska a murtuke ta amsa.

"Ai kinsan dai ba zan gudu ba Halima tunda gidana ne ba tashi sama zan yi ba. Wayata zan je ɗaukowa."

Dariyar rainin wayo ta yi.

"Ai fa, masu gida. A dai bi a hankali don abin aro bai rufe katara. Wataran kwaɓa za ta yi ruwa ko nace tana dab da yi muddin ba'a yi ta da wajewa ba. Atoh!"

Salma ba ta tankamata ba ta nufi sama da sauri-sauri. Halima ta bi bayanta da kallo ta yi. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.