Barrister Abeed ya yi shiru bayan ya miƙa wa Salma duk takardun da ya kyautu ta sa hannu kafin zuwan matar da ake son itama ta saka nata hannun. Ganin yanda ita kanta Salmar fuskarta ta nuna kamar ba'a son ranta bane ya sanyashi kasa barwa cikinsa har sai da ya fesar.
"Wai nikam Hajjaju, mene fa'idar yin abinda ranki bakya so? Meke faruwa ne?"
Ta kalleshi ranta a ɓace.
"Ba ruwanka da dalilina, ba don haka nayi kiranka ba. Don haka ka kama bakinka."
Ya numfasa gami da ɗan jinjina kai ba tare da ya dora. . .
Rumfar kara