Wani farin gida ne mai kyau da tsari, daidai nan suka faka. Hashim ya dubeta.
"Nan ne gidan bisa kwatance da kuma lambar gida da ya ba ki.". Maryam ta gyada kai.
"Nan ne."
Suka fito a tare, an rubuta Barrister Munir's residence a jikin wani ɗan katako. Waya ta yi mishi, ba jimawa sai Maigadi ya budemusu gidan. Suka shiga da motarsu, bayan Hashim ya faka, dama Maryam na tsaye a harabar tana jiransa.
Ya fito ya tako har inda take tsaye, fa kauda kai.
"Mu shiga?"
Ya tambaya idanunsa a kanta. Ta amsa da toh. Suka. . .
Nice