Skip to content

Duk abinda yaran suke idon Inna akansu.

Maryam ta zo ta wanko bireziya manya guda shida ta fito da su ta shanya a tsakar gida.

Daurin kirji ne tayi wanda ya bayyana ainihin zubewar kirjin nata,

Ido Inna ta sake zuba mata yayin da ta fito da takalmi kusan kala takwas ta zube tsakar gida tana fadin "Idan wannan 'yar rainin hankalin tana so sai ta dauka.

Zabura inna tayi tace "Ke zo nan".

Kusa da innar ta tsaya tana wasa da gefen zaninta.

Inna tace "na ga takalmin da kika sawo jiya kusan kala hudu ,waye ya ba ki. . .

This is a free series. You just need to login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.