TAKUN FARKO DA ƘARSHE
Godiya odiya ta musamman ga iyayena,da 'ƴan'uwana da masoyana, Allah ya biya wa kowa buƙatarsa ta alkhairi, amin. Duk wanda suka mutu Allah ya yi masu rahama ya sa Aljannah ce makoma. Idan tamu ta zo Allah ya sa mu cika da imani, amin. Wadanda ba su da lafiya gida ko asibiti, Allah ya basu lafiya, amin. Wadanda suke neman haihuwa, Allah ya basu. Masu son aure, Allah ya tabbar da alkhairi, amin alfarmar farin jakada Annabi Muhammad S. A.W.
Jinjina da godiya ga Sadiq Abubakar da Haiman Raees.
Godiya. . .
Masha Allah naji daɗin hakan