Fatima tafito waje domin samowa Ahmed abunda zaici, tsohon nan sai tunani yake inda zaiga fatima hankalin shi yakasa kwaciya ya rasa abinda yakemai daɗi, ku dakatar da motar ya faɗa aƙausase buɗe murfin motar yayi ya fito ya fara suntiji a gurin yana tunani ga bodygaurd sunyimai rumfa ma'ana sun zagayeshi suna jiran umarnin shin juyowa yayi ya kallesu yace, "ƴanzu ina kuke ganin zanga Fatima"
"Sir nasan bazata wuce asibiti ba domin kuwa wannan bawan Allah damuka riƙe yafaɗi kuma nasan tatafi kai shi Asibiti mariya hospital shine kusa danan." Wani. . .