Sa'adatu a kwance takea inda ɓarayin nan suka yarda ta ruwa sai bugunta yake a furgice ta tashi kamar wacce ka tattaɓa tashi tayi daƙar domin duka gaɓoɓinta ciwo suke mata tashi tayi tsaye da ƙyar a hankali take tafiya gurin titi ta nufo domin kozata idan sani ko mafaka domin samun hanya tafiya gida kallon hagu da dama tayi taga ba kowa a gurin tashin hankali daba'asamai rana sadiq tafara kwalawa kira tana tunanin tayaya tazonan? domin ba inda take bane idan bazata manta ba suna ghoan da sadiq.Tafiya ta cigaba dayi. . .