A fili na shiga furta.
"Aamantu Billahi Rabba! Wa bil Islama Deena!! Wa bi Muhammadur-rasulullahi SAW Nabiyyan wa Rasoula!!!".
Na jaddada imani na da addini na, da imanin dana yi da shi a kan harshe na da zuciya ta. Kada imani na yayi rauni a kan sa. Nima a saka ni a jerin masu RIDDAH. Na sake maimaitawa a fili don dai in samu wannan mushriki ya daina burge ni. Ya daina samun tasiri komai kankantar sa a tare da ni. Na yi amanna da cewa an halicci zuciya ta ne tare da kaunar sa, tunda ban taba. . .