Skip to content

Dukkan mu mun shagala sosai a cikin tadin soyayya mai ratsa zuciya, bamu san lokaci ya ja har sha biyun dare ba. Sai gyaran muryar Young Abba muka ji a bakin kofa. 

"Mr & Mrs Mawonmase, zan rufe gida na haka, na ga alama baku san zuru ba."

Dariya yayi, nikuwa na sunkuyar da kai, "Tuba nake Abba yanzu zan tafi dama, amma don Allah ka roka min Siyam ta cigaba da kira na da sabon sunan data saka min yau. Oh me!" 

Ya fada yana rungume hannayen sa a kirji. Young Abba ya kai masa rankwashi a. . .

This is a paid series. Subscribe, or if you already did, login to read.

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.