LITTAFI NA UKU
The Berom Man’s Bride
Young Abba bai tsaya jin surutu da karadin da matar sa Nasara ke yi ba, ya wuce ta cikin sauri don ya san halin ta, in ta ce zata yi abu, to fa sai tayi din hankalin ta ke kwanciya, Nasara mai naci ce. Kai tsaye ya doshi kofar fita daga falon bayan ya suri mukullan motar sa da ke kan tebir, yana mai amsa kiran da Hamzah ke ta masa a waya, yana tafiya zuwa kofa yana ce da matar tasa.
“Wannan kuma matsalar ku ce, ku da. . .