Ta kai ta kawo yau Hamzah ya sha da kyau ta kai masa karo irin yadda ya kamata, ya yi min gori Aunty, gori irin wanda ban taba zato ba, ya fadi duk abinda ke zuciyar sa a kaina wanda ban taba sanin yana kallo na da su ba”.
Don haka ki zo yanzu ki dauke ni ba sai gari ya waye ba, in ba haka ba na rantse a daren nan zan kama hanyar Mambillah, ko a kan iska ne zan yi fiffike in koma gaban Abba na.”
“Innalilahi wa’inna ilaihi rajioun” in ji Anty, damuwa da tashin. . .
Masha Allah
Alhmdlh