Skip to content
Part 2 of 2 in the Series Shaukin So by Wasilu Kano

Ta riƙi adalci

Ta san halacci 

Ta tsani kafirci

Tana yin tukuici

Ta ciri tuta

Ta riƙi bauta

Ta je makaranta

Ta girmi mugunta

Ta girmama maƙwabta

Babu sauran baƙin ciki

Baby samun ki farin ciki

Babu sakin ki a cikin ciki

Baby samuwar ki arziƙi

Babu son kai sai kirki

Ba ki san ƙeta ba

Ba ki san mugunta ba

Ba ki san munafurci ba

Ba ki san sakarci ba

Ba ki san sokonci ba

Ba ki san zalunci ba

Bookmark
ClosePlease login

No account yet? Register

Rate the story.

Average: 0 / 5. Rating: 0

As you found it interesting...

Follow us to see more!

<< Shaukin So 1

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You cannot copy content of this page.
3
Free daily stories remaining!
×