Walida ta duba da ta ga ta ƙura mata ido sai ta ga Walidar ta taso ta kamata bayan ta rataya jakar Hamidar da ake ajiye.
Da taimakon ta suke takawa zuwa cikin Hotel ɗin, dan Hamida daf take da ficewa hayyacinta.Wani ɗakin Hotel ɗin ta kai ta ta dire ta bisa gado bishi-bishi Hamida ke kallon ɗakin idonta na lumlumshewa, Walida ta kece da dariya "Sorry ƙawata, tun farkon fara ƙawancen mu nake fama da takaicin a komai kin fi ni, don haka da aka nemi in kawo ki za a ba ni maƙudan kuɗa. . .
I’m interested